Hausa Novels

MAGANIN INFECTION GA MATA DA MAGANIN FITSARIN KWANCE

MAGANIN INFECTION GA MATA DA MAGANIN FITSARIN KWANCE

✍️ Daga Dr. Abdulwahab Goni Bauchi

1. Maganin Infection da Matsalolin Sanyi Mara

Idan kina fama da infection, fitsarin kwance, ko cutar sanyi mara, ga maganin da zai taimaka:

✅ Abubuwan da ake bukata:

Ganyen gwanda guda 1

Citta guda 2

Tafarnuwa guda 1

Kurkum (Turmeric) guda 3 ko garinsa

Ruwa Lita 4 (pure water 8)

✅ Yadda za a hada:

1. Ki tafasa waɗannan kayan a cikin ruwa.

2. Ki dinga sha kofi ɗaya kamar na shayi safe, rana, da yamma.

3. Idan kina azumi, ki sha kofi ɗaya bayan sahur da kuma bayan shan ruwa.

4. Kada a ci abinci sai bayan awa 1 da shan maganin.

 

☑️ Amfani:

Yana magance duk wata infection.

Yana taimakawa masu fama da fitsarin kwance (yara da manya duka za su iya sha).

 

2. Maganin Kaikayin Gaba, Fitar Ruwa, da Kuraje

Idan kina fama da kaikayin gaba, fitar ruwa, ko kuraje a gaba, wannan maganin zai taimaka:

✅ Abubuwan da ake bukata:

Ganyen gwanda guda 1

Garin kanwa (ta miya) cokali 2

Garin citta cokali 1

Garin tafarnuwa rabin cokali

✅ Yadda za a yi amfani da shi:

1. A tafasa kayan a cikin ruwa.

2. Ki zauna a ciki kamar mintuna 20 kamar yadda ake yin tsarki.

3. Bayan kin gama, sai ki samu man zaitun da tafarnuwa ki soya su.

4. Ki yi matsi da wannan oils ɗin tsawon 10-20 minutes.

 

☑️ Amfani:

Yana warkar da kuraje da kaikayin gaba.

Yana tsaftace jiki daga cututtuka.

 

3. Maganin Iska Ko Ruwa Mai Fitowa Daga Gaba

Idan kina jin iska na fita daga gaba ko kuma ruwa yana fita, ga yadda za ki magance shi:

✅ Abubuwan da ake bukata:

Bawon kankana

Citta guda 2

Tafarnuwa guda 1

Ganyen mangwaro guda 20 (a wanke da gishiri)

Ruwa Lita 4 (pure water 8)

Tsamiya guda 6

✅ Yadda za a yi amfani da shi:

1. A tafasa duk kayan sai ya dahu sosai.

2. Idan kina azumi, ki sha bayan sahur (bayan awa 30) ko bayan shan ruwa.

3. Ya zama ruwan shan ki kafin kwanciya da dare (kofi ɗaya kamar na shayi).

 

☑️ Amfani:

Yana magance iska ko ruwa mai fita daga gaba.

Yana gyara jiki da ƙara lafiya.

 

4. Karin Ni’ima

Idan karin ni’ima kike so, ki dinga shan kankana da madara da zuma. Yana gyara jiki sosai da ƙara ni’ima.

✍️ Gargadi: Kada a sauya rubutun maganin domin gudu matsala.

✍️ Tura zuwa ga ‘yan uwa mata domin su amfana!

✍️ Rubutawa daga Sirrin Rike Miji

Allah ya sa a dace!

Message sirin riki miji on WhatsApp. https://wa.me/2348066627317

Magunguna a musulunci.

SHARE #sirrinrikemiji #jinnul_ashiq #drabdulwahab #infection #malaria #karfin_gaban_namiji #hilights #everyonefollowers #everyonehighlightsfollowers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button