Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana talatin 30

Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana talatin 30
π Asubah: Shafi 4
π Azahar: Shafi 4
π La asar: Shafi 4
π Magariba: Shafi 4
π Isha I : Shafi 4
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Sha biyar 15
π Asubah: Shafi 8
π Azahar: Shafi 8
π La asar: Shafi 8
π Magariba: Shafi 8
π Isha i: Shafi 8
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Sha Biyu 12
π Asubah: Shafi 10
π Azahar: Shafi 10
π La asar: Shafi 10
π Magariba: Shafi 10
π Isha i: Shafi 10.
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin Goma 10
π Asubah: Shafi 12
π Azahar: Shafi 12
π La asar: Shafi 12
π Magariba: Shafi 12
π Isha i: Shafi 12.
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Shida 6
π Asubah: Shafi 20
π Azahar: Shafi 20
π La asar: Shafi 20
π Magariba: Shafi 20
π Isha i: Shafi 20
*_Mu Yada Zuwa ga duk Guraran Da suka Dace Dan Bamu San Wadanda zasu anfana ba._*
*_Ya Allah Yasa mu dage Dan Mudaceπ€²π»_*