Hausa Novels
ABUBUWAN DA ZAKA IYA CI KO SHA BATARE DA AZUMINKA YA KARYE BA

ABUBUWAN DA ZAKA IYA CI KO SHA BATARE DA AZUMINKA YA KARYE BA
1.Zaka iya cin duka azuminka bazai karyeba🙅♂️
2. Zaka iya cin tafiya da kafa azuminka bai karyeba🙅♂️
3. Zaka iya cin kuka azuminka nanan bai karyeba🙅♂️
4. Zaka iya cin bacci shima bazai karya ma azumi ba🙅♂️
5. Zaka iya shan wuya azuminka bai karyeba🙅♂️
6. Zaka iya shan iska da yawa azuminka yananan daram-dam-dam bai karyeba🙅♂️
7. Zaka iya shan mamakin magana azuminka yana nan ba abinda yasameshi🙅♂️
8. Zaka iya cin bashi amma azuminka bai karyeba🙅♂️
9. Zaka iya shan kwana aguje azuminka yananan🙅♂️
10. Zaka iya shan wa’azi a wayarka amma azuminka yananan kamar ankafa poll- wire🙅♂️
😀😀😀Wannan sirrin kyauta nabaku saboda Allah 🚶🏽♂️🚶🏽🏽♂️