Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana talatin 30

Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana talatin 30
๐ Asubah: Shafi 4
๐ Azahar: Shafi 4
๐ La asar: Shafi 4
๐ Magariba: Shafi 4
๐ Isha I : Shafi 4
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Sha biyar 15
๐ Asubah: Shafi 8
๐ Azahar: Shafi 8
๐ La asar: Shafi 8
๐ Magariba: Shafi 8
๐ Isha i: Shafi 8
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Sha Biyu 12
๐ Asubah: Shafi 10
๐ Azahar: Shafi 10
๐ La asar: Shafi 10
๐ Magariba: Shafi 10
๐ Isha i: Shafi 10.
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin Goma 10
๐ Asubah: Shafi 12
๐ Azahar: Shafi 12
๐ La asar: Shafi 12
๐ Magariba: Shafi 12
๐ Isha i: Shafi 12.
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Shida 6
๐ Asubah: Shafi 20
๐ Azahar: Shafi 20
๐ La asar: Shafi 20
๐ Magariba: Shafi 20
๐ Isha i: Shafi 20
*_Mu Yada Zuwa ga duk Guraran Da suka Dace Dan Bamu San Wadanda zasu anfana ba._*
*_Ya Allah Yasa mu dage Dan Mudace๐คฒ๐ป_*