Hausa Novels
MAGANIN SANYI (INFECTION) NA GARGAJIYA

MAGANIN SANYI (INFECTION) NA GARGAJIYA
Wannan magani ne mai inganci wajen magance dukkan nau’ikan sanyi, kamar:
✅ Kaikayin gaba
✅ Kurajen gaba
✅ Zubar farin ruwa
✅ Warin gaba
✅ Daukewar sha’awa
✅ Jin zafi lokacin saduwa
✅ Da sauran cututtukan sanyi
KAYAN HADIN:
1. Citta danya
2. Tafarnuwa
3. Kurkum (Turmeric)
4. Lemon tsami
YADDA AKE HADA MAGANIN:
A wanke kayan hadin gaba ɗaya da kyau.
A yayyanka su kanana.
A zuba a tukunya tare da ruwa mai dan yawa.
A dafa har sai sun tafasa sosai.
A tace ruwan sannan a rika shan karamin kofi (tea cup) guda sau 2 a rana.
✍ Shawara:
A guji shan kayan zaki da madara yayin jinyar sanyi.
A yawaita shan ruwa da cin abinci mai gina jiki.
Idan sanyi ya tsananta ko ya ki warkewa, a nemi likita.
Allah ya bada lafiya!