ILLOLIN ISTIMNA’I (MASTURBATION)

ILLOLIN ISTIMNA’I (MASTURBATION)
🔵 Rage Karfin Azzakari
🔵 Rashin Haihuwa
🔵 Zubewar Gashi Ga Mata
🔵 Rashin Kuzari da Rage Karfin Jiki
🔵 Matsalolin Lafiyar Zuciya da Hankali
—
YADDA ZA KA HADA MAGANIN ISTIMNA’I
Abubuwan da ake bukata:
🍀 Kankana (Watermelon)
🍀 Garin Hulba (Fenugreek Powder)
🍀 Kurkum (Turmeric Powder)
🍀 Ruwa – Lita 4
Yadda Ake Hadawa:
1. A yanka kankana ciki da bawonta a cikin ruwa.
2. A zuba cokali uku (3) na garin hulba.
3. A ƙara cokali uku (3) na kurkum. Idan ana da danyen kurkuma, ana iya amfani da shi maimakon gari.
4. A dafa hadin a wuta na tsawon mintuna 30.
5. A sauke, a barshi ya huce sosai kafin a sha.
Yadda Ake Amfani:
✅ A sha kofi daya (1) da safe (6:00 AM) da yamma (8:00 PM).
✅ Ayi hakan na tsawon sati biyu (2 weeks) don samun sauki in sha Allah.
—
AMFANIN WANNAN MAGANI
🍀 Maganin Infection
🍀 Saurin Inzali (Premature Ejaculation)
🍀 Kankancewar Azzakari
🍀 Kaikayin Gaba
🍀 Kurajen Azzakari
⚠ Mata za su iya sha, amma masu ciki su kiyaye!
📢 SHARE DOMIN AMFANIN MATASA (MAZA & MATA).
Message sirin riki miji on WhatsApp https://wa.me/2348066627317